Yadda zaka cika aikin NDLEA

 Yadda zaka cika aiki National drug law enforcement agency wato NDLEA 

NDLEA recruitment application


Hukumar hanasha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA ta boɗe portal domin masu sha awan shiga wannan aikin kuma in ba a mantaba kwanaki munkawo muku bayani akan wannan aikin sannan munce zamu kawo muku yadda zaka cike wannan abun insha Allah 

Yadda zaka cika

Da farko zaka shiga wannan link ɗin https://recruitment.ndlea.gov.ng zai kaika shafin nasu saika danna kan apply Now kaman yadda zaku gani a photon dake kasaKana taɓawa zai budema shafin da zakayi login koh kuma inbai nunamaba ka taba sama zakaga login option saika dannan kansa 


Toh kana zuwa wurin karka rubuta komai kawai ka taɓa inda aka rubuta sign up kana taɓawa zai kaika wurin da zakayi registerTo saikasa sunaka complete da kuma email ɗinka amma wurinsa email ka tabbatarda cewa kasa email mai amfani kuma wadda zakaniya shiga ciki domin dole saikayi verify na email ɗin kafun ka cigaba
Kanasa email ɗin to saikaje cikin email ɗinka za aturama saƙo wadda zakayi verify na email ɗin naka toh saika danna kan complete registrationZai kaika direct zuwa wurinda zakasa password saikasa password ɗinka kada yyinƙasa da guda shida 6 saika confirmToh daganan zainkaika kai tsaye zuwa wurinda zaka fara ainahin cike wannan form ɗin saika shiga kafara da zaɓan matsayin da zaka cike domin sunyi magana akan su a posting ɗinmu ba baya Shiganan domin kagin post ɗin kana zaɓan saika fara cikewa duk wani abun da ake buƙata sannan dole zakayi upload na takardunka da kuma photo wanda shine a farko kuma zakayina takardan makaranta itama sannan saikai submit na application ɗinka kaduba review idan komai daidai ne saikai confirm shikenan kaje kayi Printing kajira shortlist in ansake 

Allah ya bada sa a 

A I H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)