Yadda zaka cika sabon program na National information technology development agency NITDA
Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin bashi daga Nirsal microfinance Bank
National information technology development agency NITDA da haɗin gwiwar wasi ƙungiyoyi sun buɗe wani sabon program da zai koyarda mata akan harkar Digital content creation sannan su samu shiga league na content creators a Nigeria
Batareda ɓata lokaci bah yadda zaka cika shine ka shiga https://digitalliteracy.fasaha.ng/home sai kayi ƙasa zakuga inda aka rubuta register saiku taɓa zaikai ku wurin cike form din baida wani wahala sosai
Kana gama cikewa saika dannan inda kaga an rubuta submit shikenan saika jirasu
Shi wannan training ɗin ba wani mai tsawo bane za ayi shine na tsawon kwana biyu kuma za arufe wannan registration ɗinne gobe lahadi da misalin ƙarfe 11:59pm
Sanna shikuma training ɗin za ayishine ranakun 21st zuwa 24th na wannan watan a Abuja
0 Comments