Yadda zaka turawa abokin ka data MB cikin sauki a wayanka a MTN Nigeria
Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na scholarship
How to share data on MTN Nigeria Free
Yawancin mutane sunaso su turawa abokansu data amma saidai su turawa musu kati a waya sai su susaya, to yanzu akwai dama ga wanda yakeso yayi transfer na data ga abokinsa budurwansa koh makamancin haka kyauta batareda anja kuɗin kaba
Da farko dole yakasance kanada data acikin data balance ɗinka banda data bonus domin shi ba a turashi ataikaicedai ba kowanne data bane ake turawa sai datan da kasaya da kuɗi koda kuwa offer ce zata turu, sannan iyakan abunda zaka iya turawa shine 2gb ƙila zuwa gaba su ƙara
Akwai hanyoyi guda biyu da zamuyi magana akai na yadda zakayi transfer data MB a wayanka
Yadda zaka tura data MB kyauta a MTN Nigeria
Da farko ka danna *131*7# kaman yadda zaku gani a photon dake kasa
Kana dannawa zai buɗema saika zabi inda kaga an rubuta transfer from Data Balance
Saika danna 1 zaice kasa lambar layin da kake so ka turawa data MB kaman yadda zaku gani a photon dake kasa
Saika lambar layin ka dannan send zai kawomaka inda zaka zaɓi MB nawa kakeson ka turamai saika zaɓa idan 500MB ne koh 2gb amma iyaka dai 2gb ne a rana
Kana zaɓan wurin shikenan zai budema confirmation page saika sake duba lambar da kuma adadin MB idan daidaine saika danna 1 ka taɓa send
Kana taɓansend shikenan zai nunama ka turawa lamba kaza data adadi kaza kaman yadda zaku gani a photon dake kasa
To wannan shine hanyan da ake amfaninda USSD code ake transfer data MB saiku hanya ta biyu
2. Amfani da MyMTN NG application
Dafarko idan bakada application ɗin saikaje playstore koh app store ka ɗakko ka kabi link ɗinnan Download MyMTN NG gamasu android phone kawai
Kana shiga zai budema idan kagama sign up a cikin app ɗin saika danna inda aka rubuta more yana can kasa
Kana taɓawa saika dannan inda aka rubuta share data/airtime banda borrow domin wannan wurin wurin cin bashine na data koh kuɗi don haka karka taba saidaininka asonka ciyo bashinne toh
Daganan saika zaɓi data transfer kaman yadda yake a kasa toh anan ya banbancema tsakanin data da kuma ƙuɗi shi kuɗi inzaka tura saikayi register nashi daban shikuma transfer na data basaikayi register ba zaka iya turawa zaibtsaye batareda kasha wahala bah
Saika taɓa inda aka rubuta new number ɗinnan idan yanzu zaka fara turawa kenan domin shi beneficiary yana nufin wanda ka save nashi a wurin yana daga cikin masu moran datan ka
Zai baka wurin da zaka sa lambar wayarda kakeso ka turama data saika sa number a wurin ka kuma zaɓi adadin datan da kakeson turawa
Sai inda zaka confirm na lambar yawar da kuma adadin data MB da zaka tura wanda zaka gansu a kasa kama 500mb, 200, 100, dakuma 50mb saika zaɓi daya
Kana taɓa kan confirm shikenan indai akwai data a wayanka zai tafi shi yana da kyau ka tsaya ka dubah lambar yawar dakuma adadin data da kasa saboda kar asamu wata matsala daga baya kamanta adadin data da zaka tura koh kuma kayi mistake na lambar yawar
Kaman yadda kuke gani a photon nan
Zaka iya turawa mutum koda gomane amma dainkarya wuce 2gb data ma ana MB 2000
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments