Hukumar Ƙidaya wato National population commission ta fitarda Final shortlist na mutanen danzasuyi Training

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitar da final shortlisted na mutanen danzasuyi Training 

National population commission NPC final shortlisted

Related: Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC ta fitar da training centre wato inda za ayi training na ƙidaya 

The National population commission NPC released new update Time table for Supervisors and enumerators Training

Sunaye wanda kowanne state danasa kuma kowanne LGA shima yanada nasa, dama dai ance za ayi training ɗin ne ranar 11 wanda yanzu aka ɗaga zuwa ranar 13 gabwatan huɗu 2023 ranar ne za a fara training insha Allah na supervisor da enumerators ko wanne jaha. 

Saidai yanzu hukumar ta ɗage wannan training ɗin da za ayi na supervisor da enumerators zasu fitarda sabon rana in sha Allah 

Sannan akwai wanda sukaga sunan su a shortlist amma kuma ba a su approved bah zasu iya zuwa wurin training domin suma suyi training sannan a wurin sai suyi complaint domin a musu approved

Yadda zaka ga sunanka shine kaje LGA naka am amma wurin yawanci koh ka nemi PDF file kadubah zaku iya shiga Telegram channel namu domin samun wasu amma ba dukka mukedashiba sannan inmunsamu wasu zamu ɗaura in sha Allah

Allah ya bada sa a

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments