Hukumar National directorate of employment wato NDE sun fara Registration ɗin mutane unemployment

 Hukumar kulada samarda aiyuka ta ƙasa wato National directorate of employment NDE sun fara ma a mutanen da basuda aikinyi register 

Related:- Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitar da final list na mutanen danzasuyi Training wato supervisor da enumerators 

How to buy cheap data plan for MTN Nigeria 1500mb for just 200 naira only

Shidai wannan program mai suna Registration of unemployment person ana ma wa mutane register ne wanda basuda aikinyi kuma a kowanne gari anayin wannan registration ɗin a Federal secteria na wannan garin ofishin NDE National directorate of employment kodai wani office nasu da suka sanar wanda ko wanne jaha tanada nata 

Amfanin wannan abun shine kaman ƙidayane na marassa aikinyi a ƙasa wanda hakan zai taimakawa Gwamnati tasan matakan da zata ɗauka akan rashin aikin yi da kuma sanin adadin mutanen da suke zaune basuda aikinyi a halin yanzu 

Haka kuma zai taimaka sosai idan antashi rarraba aiyuka koh kuma wani tallafi toh ƙila ayi amfani da wannan ƙididdiga domin ganin suwa ya dace suci gajiyan wannan abun sosai fiyeda wasu, wasu mutane suna ganin wannan shiri nada alaƙa da shirinnan na SPW special public work wanda shekarun baya Gwamnati tayi zataba mutane 1000 aiki a kowanne LGA sannan a biyasu naira 20,000 duk wata harna tsawon wata uku wanda yanadaga cikin muraden Gwamnati na rage raɗaɗin talauci ga alumma amma kuma haryanzu bamu sami official sanarwa data nuna hakaɓa daga hukumar 

Yadda zakayi registration na NDE Registration of Unemployment person shine 

Kanemi offishin National directorate of employment na garinku wanda yawanci sun sanar kuma sunsa iya lokacin da za a samesu sai mutum ya tafi da National I'D card wato katin ɗan kasanka sauran bayanan duk zaka iya badasu koda ba bakine wanda suka haɗada 

Suna 

Lambar waya 

Jinsi 

Matsayin karatu 

Shekaru 

Dadai sauransu, sannan ba a wannan registration a online a dai yadda sukace saboda haka sai a kiyaye 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments