Yadda zaka cika sabon program na NITDA da kuma Expand North Star

 Yadda zaka cika sabon program na NITDA da haɗin gwuwar Expand North Star 

Related:- Yadda zaka saya data mai sauki a MTN Nigeria 1500MB akan naira ɗari biyu kachal 

Yadda zaka cika sabon tallafin GEEP 2.0 Traider monie Farmer monie da kuma Market monie

Hukumar National information technology development agency wato NITDA, Expand North Star tareda wasu ƙungi yoyi sun fitar da wani sabon shiri domin ƴan kasuwa masu tasowa wato Startups 

Sannan shi wannan program ɗin idan ka samesa har dubai za kaika ma ana za a biyama kuɗin jirgi dana wurin kwana accommodation acan kuma bakainkaɗaiba harda mataimakanka a harkan kasuwanci wato abokan aikinka a Company ka 

Saboda idan kana sha awan shiga wannan saika cika kuma za ayine kawai a garuruwa biyu wato Abuja da Lagos kowanne kuma da link ɗinsa kuma za ayi abunne a watan biyar insha Allah

Abuja Registration Link zaka shiga wannan link ɗin shine na Abuja zaikaika kai tsaye zuwa portal ɗinsu saika karanta cikkeken ƙarin bayani akan wannan program ɗin a wurin saika taɓa kan Participate zaikaika inda zaka creating Account kasa suna da password dole password ɗinka yakasance 8 character kuma strong 

Sannan za arufe cikewane ranar ashirin da biyar ga wannan watan 25 April in sha Allah

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

  1. Misa sai Abuja kawai ake training da anayi a wasu state din kamar su Kano kadona Adamawa ogun da zaifi Saboda zafi samun wa yenda su suka fi dace wa da tallafin

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)