Yadda zaka nemi aikin Hukumar Road Safety wato hukumar kiyaye haɗura taƙasa
Related:- Yadda zaka cika tallafin GEEP 2.0 Traider monie farmer monie da market monie
Hukumar Road Safety ta buɗe portal domin ɗiban sabbin ma aikatan da sukeda sha awan shiga wannan aikin kuma suka cancanta
Batareda ɓata lokaci bah aikin yakasu zuwa kashi huɗune
Na farko
Road Marshal Assistant :- shi wannan na masu secondary school ne da trade certificate inka shiga portal ɗin kataba kansa zakaga karin bayani
Na biyu
MI cadre wato Marshal Inspector:- shikuma na masu diploma koh NCE, nurses dasauransu ko wanne da nashi a cikin inka dubah zaka gani
Na uku
Officer cadre:- shikuma wannan na masu degree ne da kuma HND kuma suka gama NYSC ɗinsu
Na huɗu
Officer MBBS Cadre:- shikuma na masu degree ne a fannin medicine da sauransu kuma suka gama NYSC ɗinsu
Yadda zaka cika aikin FRSC
Da farko kashiga https://recruitment.frsc.gov.ng/ saika zaɓi wanda zaka cikaka taɓa kansa
Nan kuma zakaga bayananka da kasa da farko ne inda gyara kayi in babu ka wuce Next
Nan kuma Academic history naka zakasa makarantan da kayi ne wanda yahaɗa da secondary school nada da primary idan kasa saika dannan kan Add nasa arrow akansa saika sake adding na wani inkagama sasu dukk saika dannan kan Next
Nan kuma work experience amma ba dole bane idan baka taɓa aiki bah basaika saba kawai saika dannan kan Next
Sai referee anan son kasa referees naka guda biyu dole zakasa idan kasa ɗaya saika danna kan Add domin ka adding ɗayan sai Next
Anan kuma zaka upload photon kane kuma kada ya wuce 100kb sannan kada yayi kasada 50kb sannan kuma format nashine yakasan JPG koh JPEG
Sai tamabaya idan ka taɓa aikin da Federal road safety commission FRSC saikasa yes in baka taɓa ba kasa No
0 Comments