Hukumar Federal Road Safety Commission FRSC sun fara tura sakon shortlist

 Hukumar kiyaye haɗura ta kasa wato Federal Road Safety Commission FRSC sun fara tura saƙon zuwa screening 


Related: Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na Gwamnati 

Yadda zaka cika sabon North East Development Commission NEDC na training kyauta

Hukumar ta fara tura saƙon ne yau sannan kuma tace xa a fara wannan screening ɗin ne ranar sha shida ga wata 16-05-2023 a offishin Federal Road Safety Commission FRSC mafikusa koh ince na kowanni jaha 

Kuma wanda aka tura zasu tafi da takardunsu dakuma kayan screening kaman wando da riga da ake zuwa dasu daman 

Suna tura sokon ne ta email address don haka indai kasan ka cika wannan aiki toh kadubah email ɗinka kowacce folder domin ƙila an turoma baka sani bah kuma lokacin kankanine domin kuwa gobe 16 za a fara wannan screening ɗin don haka sai a hanzarta 

Gawanda kuma basuga message bah sujira zuwa anjima idan har ba a turabah toh shikenan amma yanzu haka suna kan turawa ne 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments