Hukumar hana sha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun fitarda ranar fara CBT test

 Hukumar hana sha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato National drug law enforcement agency NDLEA sun fitarda ranar fara CBT test 


Related:- Yadda zaka saya data mai sauki a MTN Nigeria wato 1500mb a naira ɗari biyu kachal 

Sabon sanarwa daga National population commission NPC

Hukumar dai tace a cikin sanarwar data fitar za fara Computer base test wato CBT ne ranar monday 8 ga watan biyar wato watan mayu ssnnan zuwa laraba 10 ga wata za a rufe yin wannan jarabawan 

Saidai wannan Test daza ayi bawai dukka wanda suka cika wannan aikin bane a a iya wanda suka cika superintendent cadre ne wato wanda suka cika da degree koh HND sune kadai sukeda daman yin wannan CBT test kuma suma sai wanda aka turawa message ta email ɗinsa wato aka shortlisted nasa kenan 

Don haka idan kasan kacike da wannan matsayin maza kaje email address ɗinka da ka cike dashi ka dubah cikin email ɗin har cikin spam folder ka duba domin ganin koh an shortlisted naka domin samu ayi wannan exam na CBT test daza ayi daga ranar Monday har Wednesday in sha Allah 

Idan baka ga saƙo bah har aka gama wannan Test toh hakan na nufin bakasamu bah amma sai mutum ya cigaba da dubawa har zuwa ranar da za a gama wannan abun in bai gani toh 

Sannan za ayi lecture gameda wannan online Test ɗin ranar juma a daga karfe 3 zuwa biyar na yamma a shafukan hukumar NDLEA na sada zumunta irinsu Facebook Twitter zaku iya ziyartan shafin hukumar a https://ndlea.gov.ng/

Sannan za ayi wannan exam ɗin kaman na JAMB 🖥️🖥️🖥️ wato online ne kuma obj 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments