Sabon sanarwa daga Nigerian Immigration Service NIS

 Sabon sanarwa daga Nigerian Immigration Service NIS wato Hukumar shige da fice ta ƙasa 

Related: Yadda zaka nemi aikin Nigerian Immigration Service NIS 2023 

Important notice from National drug law enforcement agency NDLEA

Hukumar Immigration ta ƙasa wato hukumar dake kula da shige da fice ta fitar da sabon sanarwa game da abubuwan da suke yawo a media can cewa zasuyi shortlist koh wani kaje yace anyi da kuma wasu takardu da suke yawo 


Don haka ake jan hakali da mutane da suyi hankali karkaje acema anyi shortlist ka biya kuɗi kuma kaje kabiya domin abun Gwamnati ba a haka don haka mutane su kiyaye kujira har saikayi bayani daga sahihin majiya wato majiya mai tushe bawai kawai kaga abu bakasan daga inda yakeba ka yadda da abun ba tateda wata hujja bah domin hakan zai kaiga dana sani 

Kuma kada ku yarda da wanda zasu biku private suna cewa kuh kawo kudi damun kusamu sunan ku a shortlist wannan duk ƙaryane don haka jama a a kula dan Allah kar acuci mutum yazo yana dana sani ga ainayin website na immigration https://immigration.gov.ng/ wanda ashi ake su passport da sauransu 

Allah ya karemu ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments