Yadda zaka cika sabon shirin NITDA na Training akan AI Artificial intelligence

 Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA na training kyau akan AI wato Artificial intelligence 

Hukumar bunƙasa fasahar zamani ta NITDA National information technology development agency da haɗin gwiwar wasu ma aikatu zasu bada training kyauta akan AI Artificial intelligence

Shidai wannan training an kasashi har kashi biyu ne akwai beginners level wato wanda baisan komai bah akan abun yanzu zai fara da kuma wanda yaɗan san wasu abubuwa akan wannan AI Artificial intelligence development

Za a fara wannan training ɗinne ranar Monday shabiyar ga watan nan biyar da muke ciki saboda haka sai mutum ya shirya shiga wannan shine 

Amfara registration ɗinne tun ranar laraba kuma za a rufe ranar juma a 12 ga watan mayu 12/05/2023 insha Allah 

Yadda zaka cika training na Artificial intelligence AI shine 

NITDA


Kashiga wannan link ɗin idan kanaso kafara tun daga farko 

Beginner’s level: bit.ly/3SvJ2Zy

Shikuma wannan na matsakaitane a wannan fanni 

Intermediary level: https://bit.ly/3Szm17R

Zai kaika kan Google form saika cike shinkai submit sannan ka jira ayi shortlist na wanda za suyi abun domin sunce ba lallene kowa ya samu bah saboda wanda suka cike sunada yawa 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)