Amfara biyan kuɗin shirin T-MAX allowance na Gwamnatin tarayya
Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na NITDA Coursera scholarship cohort 2
Shirin T-MAX wani shirine da aka farashine tun shekarar data gabata wato 2022 kenan da niyar koyarda sana oi ga matasa kuma anyi shirin a wasu jahohi da suka haɗada
Johohin da ake basu daman shiga wannan shiri
Lagos,
Ogun,
Edo,
Enugu,
Kaduna,
Nasarawa da
Gombe,
Bawai dukka Nigeria akayi bah ikacin wannan jahohi ne akayi an koyarda sana oi da sukahaɗa
Sana oin da za koyar a cikin shirin
ICT:- wanda ya haɗada web design, web development da kuma cyber security
Automobile
Furniture Works
Welding & Fabrication
Plumbing & Fittings
Tiling & Interlocking
Electrical Installation
Solar Installation & Maintenance
Air Conditioning & Refrigeration Repairs
Photography & Cinematography
Tailoring/Fashion Design
Beauty Care & Cosmetology
Leather Works
Agripreneur / Agro-Packaging
Toh dama anyi alƙawarin cewa za a biya kuɗin transport allowance naira dubu biyar ko wanne wata wanda har aka gama shirin ba a biya wannan kuɗin bah toh yanzu amfara biyan wannan kuɗin damadai training ɗin wasu sunyi na tsawon wata uku wasu kuma sunyi na tsawon wata biyu da sauransu
Don haka inkasan ka cike wannan shiri kuma kuma kaje kayi registration kasa BVN details ɗinka da kuma account number toh saika jira zuwan kudi in sha Allah
Sannan ba a rufe program ɗin ba domin ba a bada certificate bah tukun haryanzu kuma dama sunce zasu bawa masu ƙokari starter kit amma ba dukka bah don haka sai ai addu a inda rabo Allah yasah a samu
Amma yanzu ba a cika wannan shiri don haka sai ajira harsai randa suka sake buɗewa kuma sukace a cike ga shafinsu nan https://tmax.ng anan zakaga Duk wani karin bayani
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments