Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na NNPCL da Chevron

Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na NNPCL da Chevron  Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5 

Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan

Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika 

Sanna waɗanda suke wannan courses ɗinne zasu cike wannan tallafin 

Accountancy

Agricultural Science

Architecture

Business Administration/Economics

Computer Science

Environmental Studies/Surveying

Geology/Geophysics/Geo Informatics

Law

Mass Communication/Journalism

Engineering

Dentistry

Pharmacy

Medicine/Surgery 

Yadda zaka cika shine scholarship na NNPCL din shine

Kashiga wannan link https://candidate.scholastica.ng/schemes/2023cnlawards din saika apply zai kaika inda zaka buɗe profile saika cike sannan kadawo kayi login


Sannan dole yakasance kanada email address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka wadda suka hadada

passport

School admission 

UTME result 

O' level result 

Letter of identification 

Academic result na aji daya wato 100l

 Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 200kb  

Sannan akwai wannan daman ga ɗalibai makafi sukuma yakasan kanada 2.5 zuwa sama suma zasu samu shiga wannan tsarin kuma nasu dabanne 

Kuma za a rufene ran 23rd ga watan nan in sha Allahu saboda haka wanda basu cikeba saisu hanzarta

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments