Yadda zaka nemi aikin banki a Bankin keystone bank Nigeria
Bankin keystone bank zai ɗebi sabbin ma aikata a fannoni dabam dabam na bankin wato bawai ɓangare ɗaya a a dukka indai kasan abunda ka karanta yanada alaka da wannan bankin toh saika cike
Dole yakasance kada da degree kuma ka gama makaranta da sama da 2.2 wato second class lower kenan banda third class da kuma pass degree
Sannan kada kayi sama da shekara asirin da bakwai wato 27years kenan anfison masu kananun shekaru kunsan aikin banki
Yadda zaka cike aikin a keystone bank shine
Da farko ka shiga wannan link ɗin https://www.keystonebankng.com/about-us/careers/ kana shiga kayi ƙasa zaka ga unda zaka cike form ɗin zaka zaba graduate role koh specialist role saika sa email da phone number ɗinka
Sannan zaka upload na CV ɗinka amma yakasance PDF ne koh doc. Amma banda photo
Sannan zakayi upload na cover letter shi cover letter kaman ace shigen Application latter yake ka yadda ake yinsa a ƙasa cikin photo
Sai kayishi ka maidashi PDF file shima saikayi upload nashi sai kayi submit shikenan
Allah ya bada sa a
✍️✍️✍️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments