Yadda zaka nemi aikin ECOWAS

 Yadda zaka nemi aiki a ƙungiyar Economic Community Of West African States wato ECOWAS 

ECOWAS recruitment 2023

Related:- Yadda zaka nemi aiki a company ɗangote Group da SSCE certificate NECO WEAC naka 

Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na NITDA Coursera scholarship cohort 2

Economic Community Of West African States Wanda akafi saninda ECOWAS kungiyar ta yankin gabashin Africa wanda suka haɗa kasashe da yawa a cikinta zasu dauki sabbin ma aikata a wasu fannoni na wannan kungiyar wanda suka haɗa da 

1. PROGRAMME ASSISTANT Ouagadougou, Burkina Faso ToR PROGRAM ASSISTANT_May 2023 ENG

2. COMMUNICATION AND VISIBILITY SPECIALIST Abuja, Republic of Nigeria ToR COMMUNICATION AND VISIBILITY SPECIALIST_EPF May 2023

3. COMPUTER INFORMATION TECHNOLOGY SPECIALIST Abuja, Republic of Nigeria ToR COMPUTER INFORMATION TECHNOLOGY SPECIALIST_EPF May 2023

4. YOUTH PROGRAMME SPECIALIST Ouagadougou, Burkina Faso ToR YOUTH PROGRAMME SPECIALIST_May 2023 ENG

5. MONITORING AND EVALUATION SPECIALIST Ouagadougou, Burkina Faso ToR MONITORING AND EVALUATION SPECIALIST_May 2023 ENG

Wa ɗannan sune guraban aiyukan da kungiyar take da buƙatan ma aikata wanda biyu daga ciki suna Nigeria na Computer information technology specialist da kuma communication and visibility duk mutum zai iya nema 

Yadda zaka nemi aikin ECOWAS 2023 shine 

Da farkonkashiga wannan shafin https://ecowas.int/nwp_events/recruitment-international-ecowas-volunteers/ kana shiga zaikai ka shafinsu saikayi ƙasa kaɗan zaka ire iren aiyukan saika zaɓa wanda kakeson cikewa ka taɓa kansa ta gefen damanka zai baka dama kaɗauko PDF file na dukkan bayanai akan wannan aikin saika dubah zakaga email address ɗin da zaka submit Application ɗin aikinka 

ECOWAS 2023


Kana ɗaukan email address ɗin saika je kahaɗa dukkan takardun da ake buƙata saika maidasu PDF format dukkansu wato yazama ka haɗasu a PDF file guda ɗaya saika submit kuma kasa job title ɗin a wurin subject na tura email ɗin 

Sannan za a rufe wannan aikinne ranar 15 ga wannan watan na june in sha Allah don haka sai ayi hanzari a cike domin kada a makara 

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments