Yadda zaka cike sabon tallafin NITDA mai suna 3million Technical Talent Program 3MTT
Wannan shiri na 3 Million Technical Talent Program 3MTTP shirinena Gwamnatin tarayya karkashin ministry sadarwa wato Ministry of communication wanda da tsohon minista prof. Isah Ali pantami ke jagoranta. Wannan shiri yana daga cikin tsarin shugabannkasa Bola Ahmed Tunibu na ƙirƙiran aiyuka 2m biyu zuwa sheraka ta 2025
Tsarukan shirin sun kasu kashi kashi amma za muɗau biyu mafi amfani muyi magana akai
Na farko shine wanda zasuyi training a wannan tsarun NITDA zata shigo da duk wani wanda ya dace kuma a cike ƙa ida domin yiwa mutane training. wannan ya keɓanta ne ga mutane koh kamfanin da zasu iya bada training wa mutane wato anan idan kanada kamfani koh kanada basira a ɗaya daga cikin shirin da NITDA zata koyar kuma zaka iya koyarwa to zaka cike a matsayin mai bada training yayinda NITDA zata turama ɗalibai kai kuma ka koyardasu, sai NITDA ta biyaka amma dole ka cike a matsayin company domin dole sai sune zasu bada training.
Na biyu shine wanda yakeso ya koyi wani abu daga cikin shirye shiryen NITDA wanda zai cike a matsayin mai koyo sannan sai NITDA ta haɗashi da wanda zai bashi training koh ince centre da zaiyyi training
Shi wannan shiri zayyi tasirine harna tsawon shekaru masu zuwa domin za ana yin training ɗin a batch batch ne domin a samu abun ya tafi kan tsari
Programme din da za a koyar sun haɗa da
Software Development
UI/UX Design
Data Analysis & Visualisation
Quality Assurance
Product Management
Data Science
Animation
AI / Machine Learning
Cybersecurity
Game Development
Cloud Computing
Dev Ops
Su shabiyu jenan sai mutum ya zaɓi ɗaya wanda yakega yafimai koh zai iya sai ya cike inya samu zaici matakina gaba a email address nashi
Yadda zaka cike shirin NITDA 3MTT
Da farko ka shiga wannan link ɗin https://3mtt.nitda.gov.ng/ kana shiga zai kaika shafin kai tsaye saikaje inda aka rubuta apply for fellow kaman yadda zakubgani a photon dake ƙasa
Saika taɓa inda aka rubuta apply here kana taɓawa zai kaika shafin da zaka cike bayananka na farko shine
Sai na uku shine inda zaka zaɓi bayani akan matakin karatu da kuma aiki, xai baka damanka zabi matakin karatunka saika zaɓa koh dabaki karatunba kaza bakayi domin baida alaqa da saikanada qualification naka sanna ka zaɓa kana aikine koh student
Nan zaika zabi irin fannin dakakeso ka koya dakuma matsayin da kason karatunka yafara a wannan fannin da sauransu shin kanada computer kanada internet saboda training ɗin zai iya zama harda online ma aciki
1 Comments
Noll
ReplyDelete