Yadda zaka cika sabon tallafin Bashi na SMEDAN da STERLING Bank

 Yadda zaka cika sabon tallafin Bashi na SMEDAN da haɗin gwuwar STERLING Bank Nigeria 

SMEDAN da STERLING

Related: 

Small and Medium Enterprises Development Agency of Nigeria (SMEDAN) tareda haɗin gwuwar STERLING Bank Nigeria zasu bada bashi na kudi kimanin naira billion biyar wato 5billion ga ƴan Nigeria masu kananan masa na antu domin haɓaka kasuwancinsu da sukeyi 

Za abada kuɗin ne daga kan naira 250k dubu ɗari biyu da hamshin hai zuwa naira 2.5M wato million biyu da rabi kuma za abayarda bashin wa masu kananan masana antu koh kasuwanci bawai individual mutanebah, don haka sai kamfaninka nada register da Government sannan zaka samu wannan abun wato saikana CAC corporate affairs commission CAC 

Read: Yadda zakayi registration na CAC corporate affairs commission cikin sauki

Sannan zaka biya bashin ne cikin shekara biyu kachal wato wanzu idan aka baka bazaka fara biyabah sai nanda wata shida wato idan kudin sukayi wata shida kana juyasu kenan daga nan saika fara biya da kaɗan kaɗan harka gama biyansu kuɗinsu 

Yadda zaka cika SMEDAN and STERLING Bank loan 

Da farko ka shiga http://www.smedan.gov.ng/smedansterling/ kana shiga zaikaika shafin na SMEDAN saika duba kasa zakaga inda aka rubuta Begin 


saika taɓa wurin domin fara cike form naka na wannan loan din

Zai baka form da zaka cike da farko su tuna address bayanai akan kasuwanci da kuma shi CAC number wanda dolene kasa sa idan kanaso ka karisa cike wannan loan din


Kana karisa cikewa zaikai inda zaka submit na wannan application naka na loan ɗin saikuma idan amma approved 


Daga nan kana dannan submit shikenan ka gama cike wanna form din saikuma mataki na gaba 

Amma ka tabbatarda cewa kasa bayanka daidai kai asamu matsala daga baya wanda zai jawo ka rasa wannan dama tacin bashin domin haɓaka kasuwancinka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

2 Comments

  1. For me as an individual cannot get a loan even if I registered CAC??

    ReplyDelete
  2. Nashika wani CAC nafarko daban nabiyuma daban DA aka turomin sako said Nashika wani CAC shima daban ton aina an an kenan

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)