Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayya

 Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayya koh na kyauta da kuma bashi mai suna PCGS  


Related: 

Shi wannan program Gwamnatin tarayya ne ta ƙirƙiro dashi domin tallafawa ƴan Nigeria masu kananan sana oi da sauransu saboda su samu su haɓakakasu wancin sunda sukeyi 

Shi wannan tsarin yakasu zuwa kashi biyu akwai bashin wato loan sannan akwai kuma kyauta. Toh zamuyi magana akan kyautanne saboda masu kananan kasuwanci  Kamar su 

Masu aikin jigila kamar su okada ɗan sahu dabsauransu 

Bangaren ICT kaman su POS photo copy dabsauransu 

Masu saida abinci irin wanda suke kasawa koh yawo a baro da doya dankali da sauransu 

Masu shagunan traders 

Masu ɗinki koh kafintoti 

Masu taci dasauransu 

Dukkansu suna daga cikin wanda zasu samu wannan kyauta na kuɗi kuma shinwannan kuɗin za a bada naira dubu hamsin ne kawa wato 50k kuma kyautane ba bashi bah 

Sannan akwai na bashima idan mutum yana buƙata wurin cikewa zaiga loan saiya cike amma ka tabbatarda cewa ka cike ƙaidojin samun wannan loan din kafun ka cike 

Kuma kafun kasamu wannan kyauta na 50k dole yazama kana da kasuwanci da kakeyiniuma kada da burin daukan mutum koda ɗayane awurin aikin ka 

Yadda zaka cike sabon tallafin kuɗi na Gwamnatin tarayya mau suna presidential conditional grant scheme PCGS 

Dabfarko kushiga wanna link ɗin https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/ 

Kana shiga zaikaika shafin nasu saika duba inda aka rubuta apply for grant saika taba indai na kyautan kakeso ba bashi bah 


Kana taɓa wurin zaikaika kai tsaye wurin da zaka cike form din inda zaka sunanka bvn da account number da kuma bayanai akan kasu wancinka da kuma jahar da kake dukka 


Amma ka tabbatarda cewa kasa bayanka daidai sannan suyi kama dana bankin ka da kake aiki dashi 


Saika sa adadin kuɗin da business dinka yake amma kuma karkasa wanda kasan baka samu daganan sai ka danna submit 

Kana dannawa kaga ya numa irin haka toh kagama cikewa keanan kuma yayi saika jira matakina gaba 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)