Yadda Zaka Samu Free Data A Airtel 350Mb A 9Mobile 500mb A MTN 1.5gb a Glo 350mb
Tabbas A Wannan Lokaci Mutane Da Dama Sun Samu Wanda Daga Baya Kuma Sai Suka Rufe Wannan Hanyar
Sun Rufe Wannan Hanya Ne Dalilin Sauya Tsare Tsaren Dasukai Zuwa Wani Hanyar Daban
Idan Baku Manta Ba Wancan Hanyar Duk Wanda Yayi Sabon
Register Dent30 or Dent50
Ne Suke Badawa Wanda Yayi Daidai Da Datar Airtel 350mb idan 9Mobile Ne 150mb Glo 300mb
MTN 30mb
Nasan Haka Tsarin Yake Idan Wanda Suka Tabayi Basu Manta Ba
A Yanzu Haka Tsarin Da Suka Fitar Yana Da Kyau Domin Sun Kara Dent Na Sabon Register Zuwa Dent302
Wanda Zaka Iya Cire Data Sosai Da Ita
Wanda Idan Kai Invited Na Friends Dinka Zaka Samu Dent Mai Yawa Dazaka Cire 1.5Gb a MTN ka
Kuma Wlh Duk Kyauta Ne Ba, a Bukatar Sisin Kobon Ka
Abinda Zakai Kawai Shine Ka Tabbatar Kana Da Android Daga
Version 5 zuwa sama da haka
Amma banda waya mai Version 4
Sannan Wajen Yin Register Zaka Iya Amfani Da Layin MTN AIRTEL GLO 9MOBILE
Sannan Ka Tabbatar Layin Da Zakai Dashi Yana Kan Wayar
Saboda a Layin Zasu Turo Verification Code
Amma Idan Layin Dazakai Yana Wata Wayar Ce Bazai Verify Ba
Sannan Kasani Zaka Iya Cire Datar a Kowani
Layi
 Wajen Cire Datar Ka Baka Da Matsala Zaka Iya Sa Layin Da Kaga Dama Kamar Su
9MOBILE GLO AIRTEL MTN
Sai ka shiga nan kai Download Wannan App din
Download App
Wajen Yin Register ka zavi Manually
Bayan Ka gama Reg Zasu baka kyautar Dent 502
Sai ka Dawo Main Menu Kai
Kuba Sunan Layin Da Kakeso Ka Tura Datar Zaka Ga
Su
MTN AIRTEL 9MOBILE GLO
Duk Wanda Yayi Basu Bashi ba Ka Min Whatsapp 08140841029
Karku manta kushiga nan Domin Download app din
SHIGANAN

Post a Comment

0 Comments