barkada war haka ba tare da bata lokaciba yadda zaka sai data 1gb akan naira 200 kaccal a layin etisalat. Abun bawu kawai katabbatar kanada naira dari biyu a layinka saika danna *929*10# shikenan zasuma message sunbaka
Note: datar tana expired ne only 3days. Allah bada sa a
0 Comments