Unlimited Free Browsing : Yadda Zakai Browsing And Download A Kowani MTN Batareda Data Ko Kudiba Ba


 Wannan Shafina Yi Muku Maraba Adaidai Wannan Lokaci Garabasar Da Muke Muku Dashi Ne Akan
Sabuwar Hanyar Samun Yin Free Bro Ga Duk Masu Android Phone
Kamar Yadda Wasu Wanda Suka Da Suka Bibiyar Shafukana Na Yanar Gi
Ni Na Kasance Me Rubuce Rubuce A Shafukan Yanar Gizo A Bangaren
Darusa Akan Wayoyi Kawo Hanyoyin Garabasar Layu Ka Tareda Koyar Da Kimiyya Da Fasahar Wayoyi Bakin S
Idan Masu Bibiyar Shafina Basu Man
Kwana Kin Baya Nai Post Akan
Settings Free Browsing Na MTN Wan Ake Hadasa Da
Psiphon
Bayan Haka Sai Ya Kasance Wasu S Nasarar Wannan Garabasar
Wasu Kuma Da Dama Suna Complai Akan Beyi Ba A Wayar Su
A Dan Hakane Naje Nai Bincike Aka Yadda Zan Warware Wannan Matsal
Wanda Hakan Zaisa Kowa Yasamu Nasarar Wannan Hanya
A Gaskiya A Iya Binciken Danai Akan Wannan Matsalolin Da Wasu Ke Fus Wajen A Yanxu Dai Na Fitarda Wani VPN Wanda Nake Tunanin Insha All Zaku Sami Nasara Akai
Saidai Wani Hanzari Ba Gudu Ba
Wannan Settings Din Baya Aiki A Ma Wayoyin Da Version Wayar Ya Wuce
na Gwada A Wayoyi Irinsu
TECNO Y2 Gionee p2
Da Sauran Wayoyin Android Masu V 4
Domin Hada Wannan Garabasar Saik Matakai Kamar Haka
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Da Farko Kayi Download Wannan VP
Wato QueenCee
👇
Shiga Nan
Bayan Kayi Install Sa
Saika Settings Kamar Haka
Remove Port: ✔️
Proxy Type: Real Host
Proxy Server: mtn1app.mtn.com
Saika Save
Ka Settings Kamar Yadda Ka Gansa Wannan Screenshot

 Daga Nan Saika Shiga
VPN Option
Saika Settings
Kamar Haka

Host Address: 10.199.212.2
Port: 8080
Daga Nan Saikai Back
Ka Tava
Start
Anan Take Zaiyi
Connected

Post a Comment

0 Comments