TALLAFI DAGA GOMNATIN BUHARI hanzarta don za a rufe ran 17 ga wata

A kokarin gwamnatin shugaba Buhari na ganin cewa ta kawar da zaman banza da talauci a tsakanin matasanmu, yanzu haka dai gwamnatin, karkashin ofishin mai girma Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ta fito da wani tsari domin tallafawa matasanmu masu kananan sana'o'i da jarin kudi, kowanne matashi mace ko namiji yana da damar shiga wannan tsari.
Wadanda Allah yasa suna da rabo zasu iya samun zunzurutun kudi kimanin Naira Miliyan biyu (2,000,000), ko kuma mafi karancin kudi Naira dubu dari biyu (200,000), domin su fadada tare da inganta sana'o'in nasu.
Domin shiga wannan tsari, ganin manufofi da tsare-tsaren ko kuma yin rijista, ku ziyarci
      Shiganan

Kuma za a rufe ne on 17

 copied

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)