Kamfanin MTN suna bada kyautar dubu biyar ga duk wanda registan layinsa bai cikava za suce kaje kayi register kasamu damar samun 5000 amma ba kowabane suke kawa kamandai shekaru 3 ko 2 da suka wuce lokacinda NCC ta umurci kamfanin layuka da kowani register yazama inganceccen register bawai marakyauba. Idan kanason dubawa ko anbaka kawai ka danna *559*40# domin duba balance Allah ya bada sa a
1 Comments
Tnz aboki
ReplyDelete