Yadda zaka nemi aikin NDLEA

hukuman ndlea fa taradaukan ma aikata kuma zata rufe karshen wanan watan na August
dan haka ya uwa dan Allah atura mutane saboda mu anfana
yadda zaka nemi aikin NDLEA (national drug low enforcement agency) cikin sauki kashiga https://www.ndlea.gov.ng/careers/
Kuma katabbafa ka cika dukkan sharudanda suka gindaya sannan kayi download na grantor form saika duba can kasa zakaga link sai ka shiga kokuma kashiga Nan Allah yabada sa a

Post a Comment

0 Comments