Assalamu alaikum barkanmu da warhaka
Batareda bata lokaciba yadda zakayishi
Katabbatar kanada layin airtel 4G kuma kada ya wuce 3 months da yin registan Zaka iya duba kwanakin register layin ka tahanyar danna *746#
1 kasayi kattin Airtel na 200 guda
2 kaluda kattin da *126*pin#
3 sai ka duba balance na datanka *140# ko *123*1#
NOTEB bakowanne layi bane yakeyi akiyaye idan kayi Baiyiba sai ka gwada da wani layi kokuma idan yaki aiki ka tura GET to 141
2 Comments
Mungode
ReplyDeletemuna godiya
ReplyDelete