Yadda zaka duba ingancin register layinka

NCC zata kulle akalla layuka kusan 9m wanda basuda cikakkiyar register mai kyau saboda inganta tsaro a kasa dan zaka iya dabu ko layinka Na daga cikin wadda za a kulle amma kuma idan ka duba akwa yuyiwar kasake chanda jimawa

Allah yabada sa a 

Post a Comment

0 Comments