Wanna kamfani tananeman ma aikata injiniyoyi da zasuyi aiki tare dasu amma wanda ya chanchanta shine wanda yakeda degree (second class upper) a CIVIL, MECHANICAL, ELECTRICAL ENGINEERING kuma mutum yakasance yanada gogewar aiki nanshekaya biyu ko fiyeda.
Application closing date is 7th October 2019
Katura CVs da copies na takaddu ta wannan email din (hr@northwestpetroleum-ng.com) wurin subject kasa engineering graduate
Allah bada sa a
1 Comments
Great
ReplyDelete