yadda zaka samu mb dari da hamsin da kuma kuddin kira naira dari biyar duk lokacinda kasa katin naira dari alayinka
amma abun yafiyi a sabon layi kuma zaka mori garaba sanne na tsawon wata uku batareda bata lokaciba kawai ka danna *131*66| sai kai reply da 1 shikenan Allah yabada sa a
0 Comments