Yadda zaka samu 1024mb a Airtel kyauta

Barkada warhaka batareda bata lokaci ba Airtel sun kawo app dinsu irin na my mtn wadda da yawa sukayi amfani dashi to Airtel ma yanzu sunkawo nasu



Abu na farko da zakayi kasani layin Airtel
Sai kasami waya Android saikaje play store ko app store (apple) sai ka dakko MY AIRTEL APP kana dakkoshi saika kasa number ka zasu turoma pin zai verify da kansa idan sim din yanakan wayan shikenan kadan jira na wani lokaci kasu turon congratulations kasumu bunus na my Airtel app sai ka duba balance da *140# shikenan Allah ya bada sa a kobasu turomaba ka buda data da *140 kawai ka fara browsing

A.I.H

Post a Comment

0 Comments