Yadda zaka duba date of birth da suna na BVN dinka

Yan uwa barkada warhaka batareda bata lokaci ba zamu tafi kar tsaye zuwa maudu inmu wanda ahine yadda zaka duba suna ko date of birth dakayi amfani dashi wurin bude bank saboda yanzu idan kaje bank akwai layi sosai saboda haka ganyadda zaka dubashi cikin sauki batareda kasha wahalaba kawai abunda zakayi shine kashiga nan Click here kana shiga zakaga wurin kamar haka


Sai kasa BVN naka sai ka danna continue shikenan zai nunama suna da date of birth naka dakasa yayin bude bvn dinka
ALLAH BADA SA A
A I H

Post a Comment

0 Comments