Da farkonda kashiga setting na wayanka kana shiga ka duba da kyau zakaga inda akarubuta apps and notification amma wasu wayan ba haka bane apps kawai aka rubuta to sai ka shiga kana shiga zakaga apps na wayanka dukka saika duba app din dayake baka matsala saika danna kana dannawa saika duba zakaga inda aka rubuta storage saika shiga zaka inda akasa
clear storage saika shiga kana clear dinshi shikenan insha Allahu app din ya gyaru
clear storage saika shiga kana clear dinshi shikenan insha Allahu app din ya gyaru
AIH
0 Comments