Yadda zaka ciki CODING FOR EMPLOYMENT AFRICA

Yan uwa barkada warhaka.batareda bata lokaciba CODING FOR EMPLOYMENT AFRICA wani shirine da campany dayawa suka dau dauyi yinsa kamar su Microsoft african development bank mc adason da dai sauransu dan samarwa matasa aikinyi.
A shirin za a fara koyama computer tane tundaga fari ma ana basic idan kuka gama za shiga ciki haka haka har a cimma abunda akeson shiga wanda yanzu haka anyaye wasu daga cikin wanda aka iba to bareda bata lokaciba kawai kashiga Shiganan domin cikawa kuma aturawa abokai saboda suma su anfana

Post a Comment

0 Comments