Yadda zaka nemi aikin sojan kasa

 Yan uwa barka da war haka batareda bata lokaci ba land army sun bude portal dinsu domin diban masu bukatan shiga aikin sojan kasa Nigeria, kuma kafin kacika dolene ya kasance kanada duk abunda akebukata awannan photo kasa 

Idan kacika duk wa ennan sharudan sai ka shiga Click here👈👈👈 kashiga ka creating na profile sannan ka cigava da registration

 domin kuma a cikama a farashi mai rahusa zaka iya kiranmu ko WhatsApp a wannan number kira 07033019266 ko WhatsApp 07045527535 Allah ya bamu sa a


A.I.H

Post a Comment

0 Comments