Yadda zaka samu ₦600 da 100mb akan ₦100 MTN

 Yan uwa barka da warhaka batare da bata lokaciba yadda zaka yaza samu 600kudi na kira da kuma 100mb na browsing akan naira dari kacal shine kasamu sim na MTN wanda yakai 15 ba ayi aiki dashiba kasa ya waya ka danna *161*number katin # 
Idan kuma dari biyu kasa zasu baka MB 200 shima na browsing da kuma kuddin kira. Allah ya bamu sa a 


AIH

Post a Comment

0 Comments