Samu tallafi daga Nigerian youth investment fund

 Yan uwa barka batare da bata lokaciba yadda abun yake shi gwamnatin tarayya ta kaddamarda wani shiri dan tallafawa matasan nigeria dumin suma su cigaba amma kudin da za abayar bashine kuma akwai 5% interest akai Sannan an raba abun kashi biyu sana a marar register da cac zasu samu daga 250k zuma sama 

Sana a ko kamfani mai register zai samu 3m ko sama da haka 

Kuma cika abun ba wuya kawai ka tabbatarda bvn da sunan dake kai inba hakaba bazaiyiba inkuma bakasan sunan da ke kan bvn dinka ba kaduba post dinmu nabaya acikin categories technology s zaka yadda zaku duba date of birth na bvn dinka to aciki zakaga harda sunama 

ga link din Click here

Note AKWAI KUDIN RUWA KASHI BIYAR BISA DARI NA KUDDIN

Post a Comment

0 Comments