Yan uwa barka da warhaka batareda batalokaci ba hukumar sojan kasa na Nigeria ta fara shirin daukan babbin sojoji wanda duk mai bukata zaije ya cike kyauta batareda biyan kosisi baa duk mai bukata ya Shiga nan ya cike duk wani abunda ake bukata inkuma baka iya cikawaba zaka iya zuwa cafe mafi kusa dakai don sucikama Allah ya bada sa a domin karin bayani aduba photo na kasannan👇👇👇
A.I.H
0 Comments