Yadda zaka samu confirmation link na NYIF

 Yan uwa barka da war haka batareda batalokaci mutane dayawa suna conplening akan rashin samun confirmation link kuma bayan sunce sun turaw mutun toh abunda mutum zaiyi anan shine 

Yashiga website nasu ko kuma ya shiga nan bayan ka shiga sai ka dannan login kamar yadda zaka gani a photon kasannan


Bayan kashiga sai ka danna i didn't receive token code kamar yadda zaka gani a photon kassannan 

Bayan ka danna zai budema inda zakasa email dinka sai kasa kana sawa sai kayi submit bayan kayi submitted idan basu turomaba zaka sake turawa ne katayi kamar sau 10 haka ko kuma ka gwada da daddare in Allah ya yarda zasu turoma Allah ya bada sa,a

A.I.H


Post a Comment

0 Comments