Abubuwan da zasu hana ka samun kudin Nyif covid-19 loan da dai sauransu

Mutane da yawa suma mamaki koh jin haushi akan sun cika form dayawa amma haryanzu shiru ba labari toh hakan yana faruwa kan wasu yan da lilai Na farko shine karamin account wato account na banki yakamata kasan wani account kake amfani dashi na banki nawa ne adadin kudin da zai iya shiga account din dadai sauran su 

Yakama kaje banki kayi upgrade na account dinka idan karamine dan hakan kan jawo kan iya jawo ma tsaiko a harkan kudin da kake da bukatan samu 

Na biyu shine bayanai da zakayi amfani dasu wurin cikawa: dole bayanan da zakayi amfani dasu yayin cika duk wani form yaza ma daya da wadda kake amfani dashi a banki misali sunan ka muhammad Auwal muhammad a baki toh duk abunda zaka cika dole yazamana kasa wannan sunan da kake amfani dashi

 sai kuma date of birth wato shekarun haihuwa dole kana amfani da shekarun haihuwa daya aduk bayanan da zacika wato form kar yazamana ka banbanta date of birth na bankin ka da wanda kake amfani dashi wurin cike form 

Sai email mai kyau wani lokaci rashin bude email mai kyau yakan jawoma matsala ko cikas wurin samun irin wannan abun yakama kanada email daya mai kyau wanda akwai number ka akai zaka iya yin koma maiyene dashi batare da ya bata ba

 kuma koda bakada babbar waya yakama kasamu wani yadan daurama akan waya yana hawa lokaci lokaci saboda kar su rufe koh kuma kana zuwa cafe lokaci lokaci ana dubama email naka. 

Rashin email may kyau yakan yakan hayfar da matsala sosai misali wanda suka cika n power kuma email nasu ya samu matsala kaga ba yadda zasuyi dakuma wanda suka cika Nyif da dai sauransu ya ka mata mutane suna kula da kyau da ire iren waddan abubuwan saboda tsaro 

Ga wanda baisan yadda zai duba information na bvn nashiba wato bayanai kaman suna da shekarun hai huwa sai ya duba post dinmu na baya can munyi bayani akan yadda zaka duba idan kum kunaso muyi muku sabon bayani sai kunyi comment a kasa. Allah ya bamu sa a 

A.I.H


Post a Comment

0 Comments