Bankin Nirsal na cigaba da Approve na Covid-19 loan TCF

 Har yanzu ana cigaba da Approve na Covid-19 loan wadda CBN ke bayarwa idan kasan ka cika toh kayi maza kaje ka sake duba koh kuma kana yawan dubawa don haryanzu ana approved na sabbin diba 

How to check covid-19 loan TCF status


In dai kasan ka cika tun 2020 kuma har yanzu baka samu ba zaka iya zuwa office na Nirsal na garinku domin suma karin bayani



Domin dubawa ka shiga website nasu Covid19.nmfb.com.ng idan yabude saikashi ga house hold idan kashiga zai nunama inda zakasa bvn naka saika sa idan kasamu zai nunama wurinda zakasa account number ka da kuma addadin kudin da kasamu wato suka approved nazasu baka. Idan kuma kaga doesn't exit toh kasa ke jira wasu yan kwanaki saika sake gwadawa koh za a samu 



Ko kuma ka shiga SME shika kasa bvn naka yadda kayi na farko idan ya nunama doesn't exist to haryanzu request naka ba a  approve ba sai ka ziyartan shafin nasu kana dubawa ko Allah zaisa a dace 

Yadda zaka cika Tallafin covid-19 loan commercial loan

Kada a manta kudin covid-19 bashine ba kyautaba 

Domin tambaya ko kuma karin bayani kuyi join na Telegram channel dinmu

Post a Comment

0 Comments