Hukumar nitda ta fitar da tallafin na workshop da zatayi wa matasa akan digital marketing da dai sauransu kyauta bada kudi ba amma state 4 ne kawai wato lagos kano Gombe da kuma rivers
Domin cikawa Shiga nan kana shiga kasa details naka amma ka tabbata kai dan wayannan state dana lissafo a bayane wato Gombe kano lagos da kuma rivers
domin zakasa Nin number naka a wurin toh kaga idan kaiba dan state din bane sai a hankali
Inka gama cikewa saikai submit shikenan
Allah ya bada sa a
Ajiye comment in kanada tambaya
A.I.H
0 Comments