Batare da bata lokaciba bara munyi dan takaiceccen bayini akan yadda zakayi update na record na ka
Da farko Kashiga nan idan kashi saika danna inda akasa forget password idan kashiga sai kasa email dinka a wurin
idan kasa email dinka zasuce zasu turama confirmation ta email dinka toh saika jira su turama saika danna kai ka kice duk information da documents da ake bukata. Idan kaga basu turoma email ba karka damu kadai jira koh na 24h ne in Allah ya yarda zasu turoma
Koyi hakuri ku kasance damu insha Allah zamuyi bayani dalla dalla tareda screen shot na yadda zakiyi komai har wurin test
0 Comments