Yadda zakayi free Browsing a MTN

 Yadda zakayi free Browsing a MTN kamar yadda kwanakin baya ana free Browsing da spack ta 24 clan dadai sauran toh kwana biyun anan samu akasi yadan tsayama ma wasu. 

Toh batare da bata lokaciba zamu yi bayani insha Allah da farko dai Kashiga nan ka dakko application din bayan ka dakko zai budema 

Saika zabi daya daga cikin duga 4 na mtn wato 1 ko 2 koh 3 sai kai connect insha Allah zayyi amma katabbatar bakada data koh kudi layin naka sai kai connect Allah ya bada sa a

A.I.H 

Na etisalat da na Airtel suna zuwa insha Allah


Post a Comment

0 Comments