Bayani akan yadda zaka cika Tallafin Noma na AGSMEIS NIRSAL

Bayani dalla dalla akan yadda zaka cika Tallafin Noma na AGSMEIS wanda gwamnati zata bayar karkashin bankin Nirsal



Maganan gaskiya wannan tsarin bashin yanada tsauri da yawa wato yanada wuya kuma da kashe kudi abun da yasa nace sai ka kashe kudi shine akwai training wanda dole ne sai kayi training kafun ka samu loan din.

Sai na biyu shine business plan wananma dole ne sai dashi toh shi a na iya biya koma zaka iya yi .



Wurin training dole saika biya kudi sannan wurin training dinne zasu nunama sauran abubuwa 

Amma dai kudi za abaka masu dan kauri haka don haka inkaga zaka iya duk wannan dawainiyan to saika cika inkuma kaga bazaka iya ba toh shikenan saika fadawa wanda kakega zasu iya.


Batare da bata lokaciba idan kanason farawa ka https://agsmeisapp.nmfb.com.ng/ idan ka shiga sai kasa bvn dinka da kuma sunan mahaifi da sunan ka dole sai sunan ka yayi iri daya dana bvn dinka sannan zaiyi 



Daga ka gama wanna kaika inda zakasa email naka da password dinka sannan wurin sa password done ne kasa babban baki da karamin baki da kuma number da kuma character misali Arewatech360@. 


Daga nan saika je email dinka zasu turama varification message saika shiga kan link din domin kayi verify na account naka dasu.

Daga nan saika dawo ka cigaba da registration



Kazo kasa training contact information wanda za a tuntubeka a wurin training amma yawanci saidai kai kaje center da kazaba zakayi training kamusu bayini ko kuma zasu baka information na wurin da ka cika saika tuntubesu. Kai zaka zabi wurin training mafin kusa da kai 

Daga nan inka gama cikewa zai nunama training information naka da sauransu inkasonyin abun da gaske saika tuntubi training center ka 


Allah ya bada sa a 

Yi comment inkana da tambaya ko kuma kuyi join na telegram channel namu Telegram channel 

A.I.H

Post a Comment

2 Comments

  1. Mun godeda wanna tallafin da za ayiwa alwumma kaga kenan za ayi Nima a saukace gaskiya da za ayi haka mutane baza suyi korofiba Allah yabada ikon taimakawa talakawan Nigeria

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)