Yadda zaka yi checking result dinka na jamb cikan sauki a wayanka ba tareda kasha wahalaba
A ranar juma ane hukumar tsara jabawar shiga makarantan gaba da secondary a nigeria wato JAMB tasaki wani results na daliban da sukayi jarabawa 2021
Yadda zaka duba results din yakasu kashi biyune
Na daya. Zaka tura result zuwa 55019 za aja naaira hamsin a duk message daya kuma wani sa in zakayi yacema error.
Sai hanya tabiyu wadda fati
kyau shine dubawa ta portal din JAMB
Yadda zakayi shine da farko Kashiga nan kana shiga zakaga wurin ya budema saika je inda zakasa registration number naka na jamb ko phone ko email dakayi amfani dashi wurin registration na jamb naka kana sawa atake sai nunama sakamakon jarabawanka da kaci batare da bata lokaciba kayi amfani da chrome ko Firefox ma ana kasamu browser mai kyau.
Allah yabada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu
A.I.H
0 Comments