N POWER BATCH C sunfara tura posting latter da kuma salary structure

Hukumar N POWER BATCH C sunfara tura posting latter da kuma salary structure wato adadin kudin da zakana dauka.

N POWER BATCH C deployment status
Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin Transforming nigerian youths


N POWER BATCH C deployment statusA kwanakin bayane dai minista sadiya faruq ta kaddamarda shirin N POWER BATCH C kashi na farko wadda akadau kima nin mutane dubu dari biyar da goma cikin mutum million 1 da akeson dauka wato yanzu an kaddamar da kashina farko saura kashina biyu wadda zai kasance mutum dubu dari hudu da casain.

Yanzu haka N POWER BATCH C kashi na farko sun fara tura mutanen da suka samu wannan dama wurin da zasu aiki da kuma salary da za a biyaka 
Idan kasan kasamu kuma kayi thumbprint to ka shiga ka duba 

Yadda zaka duba inda zaka yi aiki da kuma salary ka na N POWER BATCH C kashi na farko
 
Da farko kashiga https://nasims.gov.ng/ in kashiga saikai login kashiga dashboard naka saika duba inda akasa deployment saika shiga anan zakaga download PPA letter wato place of primary assignment saika dakko wannan shine latter ka
Yadda zaka duba inda aka turaka aiki a N POWER BATCH C

Sainnan a wurin kazaka kudin da za ana biyanka da sauransu.

A.I.H 

Allah ya bada sa a 
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)