Samu mb 200 da juma minti 5 na kira kyauta a layin MTN

 Yadda zaka samu kyautan mb 200 da kuma minti biyar na kira kyauta batareda kasa sisi ba.

MTN suna bada kyautan mb dari biyu da kuma minti biyar na kira kyauta ga duk customers nasu saka makon cika shekara ashirin da sukayi da kafuwa Bankin NIRSAL sun fara Approve na AGSMIES daga million 3 zuwa sama

Saboda haka idan baka saniba kaje ka duba datan ka ko kai kabude data ka fara browsing sai kira ma kayi kasamu minti biyar kyau ta.

 Zakaga message kamae haka. Yello! Enjoy up to 5 minutes on this call, courtesy MTN 20th Anniversary! .

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Domin tambaya ko karin bayani ka ajiye comment ko kuyi join naTelegram channel namu


Post a Comment

0 Comments