N POWER BATCH C: Abun da yakamata kayi bayan kayi physical verification


Hukumar mai aikatan jinkai da agajin gaggawa kuma mai hakkin kula da Shirin N POWER wanda take karkashin hon. Sadiya farouk sun fitar da abunda mutum yakamata yayi bayan kayi physical verification na N POWER BATCH C kashi na farko. 
Da farko dai abun da akeso kayi shine 

Yayi download PPA letter sa wato wurin da akaturasa zaiyi aiki saika shiga nan https://nasims.gov.ng/login kasa email naka da password kana shiga zai kaika dashboard naka saika shiga inda akasa deployment kana shiga zai nunama a kasa saika danna download zai baka daman kasa bvn naka da account number saika kayi download nasa 


 


Na biyu ka kaishi inda aka turaka wato kaman an tuwaka makaranta to saika kai ama signed saika dawo kayi upload nashi 

Sannan kuma kafara zuwa aiki woto ka fara zuwa inda aka turuka aikin kamar yadda zaku gani a jikin photon dake sama 

Allah ya bada sa a 

A.I.H
 
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel
Namu domin tambaya ko karin bayani.


Post a Comment

0 Comments