Nirsal Non interest loan TCF: Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors

 Yadda zaka zarbi kayanka a wurin vendors dinka na loan din Nirsal Microfinance non interest loan TCF da AGSMIES

Yawancin mutane sun samu Approved na wannan loan din kuma sun accepted amma kuma basu san mataki na gaba da zasu karbi kayansu a wurin vendors nasu ba wasu ma dayawa basu san waye vendors nasu ba.

Toh da farko yaka mata kasan waye vendors naka ma ana wanda Nirsal ta wakilta shi ya baka kaya toh dole saika sansa dukda wasu suna kiran mutun koh suje kai tsaye garesa 

Toh idan bakasan vendor kaba ana samun sunan vendors da adireshinsa da kuma lambar wayansa ne acikin accept letter dakayi ma ana lokacin da akama Approved idan ka lura a step na farko zakaga sunan vendors din da address da kuma phone number nasu 

Idan kuma ka riga kayi accepted amma baka dau number vendors kaba da kuma address toh kashiga https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/TCFNI5655... Sai kai editin a wurin karshen wurin TCFNI saikasa naka reference number din kaman haka 

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/TCFNI52840.. saika shiga ka tabbatarda kasa browser mai kyau kamar mozilla Firefox da sauran su 

Kana shiga a step na farko zakaga details na vendors din kamar yadda yake a photon kasan 👇👇👇 

Related: Yadda zaka duba koh kasamu loan din Nirsal non interest loan TCF 


Toh idan dan garin kune shikenan saikaje wurin sa idan kuma ba dan garinku bane toh saika dau number wayan da aka rubuta a wurin zaka ganta bata fara da zero ba toh saikasa zero kaman wannan ta kasa 08098344444 

Idan ka kirashi zai gayama address dinsa na garinku inda zakaje kasa meshi 

Toh abunda ake bukata kaje wurin vendors dashi shine 

Acceptance letter naka wato lokacin da akama Approved idan kaje accepting toh duk rubutun da yake wurin step 1 zuwa step 3 duk zakai copy kaje kayi printing koh kaje cafe ka basu reference number ka suma printing nashi 

Sai BVN slip zaka tafi da bvn slip naka idan baka dashi kuma kaje bankinka kace kana son bvn slip naka za suma printing

Sai kuma ID card zakai photo copy na ID card naka ka hada musu dashi 

Wasu vendors din kuma kudi suke bawa mutum wasu suna tura sako ta email din mutum daya cika don haka inkasan amma Approved toh kana duba email naka in summa message zakai printing kayi sign 

✍️✍️✍️A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya. 

Post a Comment

3 Comments

 1. Please ina da tambaya ni Reference number nawane ya bata maana lokachin danachika bamu dauka no ba kuma yanzu suntura sunyimin approved Amman baa turaminda link din da zanshiga nai accepting na wannan offer dinba to tayaya zan samu no na.

  ReplyDelete
  Replies
  1. Zasu sake turoma mai link din da kuma reference number a hade ka jira

   Delete
 2. Nikuma nayi approved Amma har yanzu Basu bamu kudiba bansan waye vendor nawa ba .din girman Allah indawanda za ahadmu yatemakemu .ganumber .wayana .08108057861

  ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)