Sabon sanarwa daga hukumar kula da N power batch C

 Wannan sanarwan ta shafi wanda haryanzu basu samu daman yin physical verification ba 

Hukumar kula da shirin N Power sun kara ranan physical verification wato dai in bakayi physical verification ba haryanzu kana da dama domin kuma yanzu an maidashi sai karshen watannan wato 30/09/2021 za a rufe 

Saboda haka ake umurtan duk wanda basu sanu sunyi ba da suyi maza suyi kafun wannan rana din 

Zaka shiga shafin ka cire letter ka https://nasims.gov.ng 

Abu na biyu kuma shine idan ka gama physical verification anaso ka download na deployment letter ka ka kai inda aka saka aiki kenan idan baka san yadda zakayiba Shiganan

Saina uku idan ka kai letter akama signed sai kayi upload na letter a portal din https://nasims.gov.ng saikayi login ka upload 


Related: Sabon sanarwa daga bankin Nirsal game da non interest loan TCF
 
Haryanzu zaka iya cika sabon tallafin kudi na Nirsal Non interest loan TCF da AGSMEIS

Kalaman soyayya masu ratsa zuciyar masoya Idan zakayi accept ne zai kayi idan kuma reject ne ma saikayi ka upload na letter 

Sannan idan kanason asake redeploy naka ma ana kanason chanja wurin aikin da akabaka  saika shiga portal dinka https://nasims.gov.ng/login saikai login ka chanja 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya 

Post a Comment

0 Comments