Nirsal ta fitar da wasu muhimman tambayoyi dakuma amso shinsu wanda yawancin mutane suke tambaya gameda wannan shiri ba NON INTEREST Loan TCF na NIRSAL MICROFINANCE BANK 🏦
Gasu kamar haka
1. Meya kamata nayi bayan approval
Amsa: za a tura maka message wanda zaka bi kayi accept na loan dinka
2. Ta yaya zan rage kuddin kayana? Ma ana in anturoma cewa ka rage kuddin kayanka yayi yawa (update cost of items)
Amsa: zakaje portal dinne na http://nmfb.com.ng sai ka shiga a matsayin returning da reference number ka da kuma bvn da last name saikaje ka rage kuddin
3. Shin vendor vendor zai ban kaya masu kwari ne?
Amsa: ana da bukatar vendor ya baka kaya mafiya nagarta ko inganci
4. Yaushene zan samu kiran vendor bayan na rage kuddin danasa (update cost of items)
Amsa: zaka iya samun kiran vendor cikin kwanaki biyar na aiki
5. Tayaya zan samu reference number na?
Amsa: lokacin da kaje zaka cike wannan NI loan din reference number zai baiyanama a farko
6. Link din da akaturomun na approval inna shiga baya nuna komi
Amsa: ta iya yiyuwa matsalan network ne ka kara gwadawa
7. Reference number na ba daidai bane
Amsa: computer ne take yin reference number da kanta don haka ka kula wurin daukan sa yayin registration
8. Portal din ya nuna blank lokacin da nakeso na rage kuddin kayana (update cost of items)
Amsa: ta iya yiyuwa matsalan network ne ka kara gwadawa
9. Banida link din da zan accept na loan din. Ma ana anturo Approved amma ba link din
Amsa: kaje portal din da bayananka ka accept. Zaka iya shiga post din da mukayi ka duba Shiganan
10. Shin zan biya vendor kudi?
Amsa: a a baraka biya vendor kudi bah
11. Shin zansamu kudi cash a wurin vendor?
Amsa: tsarin Non interest loan na NIRSAL ba tsarin bada kudi bane ma ana kaya za a baka
12. Inda vendor na yake yayi nisa da inda nake
Amsa: vendor ka zai sameka a wurin da ya dace
13. Vendor yace bana list dinsu
Amsa: loan din kane ba a Approved ba
✍️✍️✍️©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.
0 Comments